WAYA FADA MASA BORNO GABAS TAKE?? Wani mutum magidanci ya - TopicsExpress



          

WAYA FADA MASA BORNO GABAS TAKE?? Wani mutum magidanci ya shirya tafiya wani garida matarsa suna cikin tafiya yan fashi suka taresu, sukuwa sukai na motan cikin tsoro, Tsayawansu keda wuya babban cikikin yanfashii ya rafka wata tsawa mai tsoritarwa yace duk su fito jikinsu na rawa suka fito, Sai ogan yacewa matan, Ke miye sunanki??? Saita amsa, Sunana Maryam yayi tsuka Mcwww yace kinci saa sunan uwata ke gareki yau da kinsha wuya, Tofah mijinta pha da jin haka cikin sa ya kada, Sai Ogan yace masa kaifa ya sunan ka??? Saiya wani juya murya yayi irin na mata yace,WALLAHI NIMA SUNANA MARYAN DOMIN KODA ZAMU FITO DAGA MAI ANGUWANMU SAIDA YACE MARYAMOMI ALLAH KIYAYE HANYA. Hahaha.....Ananne pha duk wanda yake wajen ya tuntsire da daria. Ogan ya sallameshi yace ya tafi. Admin: #Lamara_Ibrahim Gamawa
Posted on: Sat, 16 Nov 2013 16:45:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015