WA’AZIN KASA! MAIGATARI, JIGAWA STATE 9-10/11/2013. By - TopicsExpress



          

WA’AZIN KASA! MAIGATARI, JIGAWA STATE 9-10/11/2013. By Ibrahim Baba Suleman ASH-SHEIKH IMAM ABDULLAHI BALA LAU (Shugaban Kungiyar Jibwis ta Kasa) SHEIKH DR. IBRAHIM JALO JALINGO (Shugaban Majalisar Malamai ta kasa) ENGINEER MUSTAPHA IMAM SITTI (Shugaban Majalisar Agaji ta Kasa). A Madadin kungiyar Jamaatu Izalatil Bidiah Wa Iqamatissunnah Ta kasar Nigeria, suna farin cikin gayyatar yan uwa musulmi zuwa wurin waazin kungiyar na kasa Wanda Zaa yi a garin Maigatari dake Jihar Jigawa a Nigeria. Ranar: Asabar da lahadi, 09-10/11/2013. Gari: Maigatari, Jigawa state Nigeria. Kadan daga cikin Malaman da ake sa ran halartan su sune: -Sheikh Dr. Alhassan Said Adam Jos. -Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina. -Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe. -Sheikh Habibu Yahaya Kaura. -Sheikh Abbas Muhammad Jega -Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe. -Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan Kano. -Sheikh Abubakar Giro Argungu. -Sheikh Abdurrazzaq Yahaya Heipan. -Sheikh Barr. Ibrahim Sabiu Jibia. -Sheikh Abdulbasir Isah Unguwan Maikawo. -Sheikh Mukhtar Zinder. -Sheikh Khalid Usman Khalid Jos. -Sheikh Ali Mustapha Maiduguri. -Sheikh Dr. Umar Garba Dokaji. -Sheikh Dr.Muhammadu Rabiu R/Lemo Kano -Malam Jamilu Albani Samaru Zariya. -Malam Tajuddeen Ibadan. -Malam Yahaya Usman Gidadawa -Malam Khuzaima Ismaila Idris Bn Zakariyya. -Malam Aliyu Isah Jen. -Malam Abubakar Abdussalam Baban Gwale Kano -Alaramma Abubakar Adam Katsina. -Alaramma Ahmad Suleiman Kano. -Alaramma Nasiru Salihu Gwandu. -Alaramma Usman Birnin Kebbi -Alaramma Ismael Maiduguri. -Alaramma Ibrahim Yahuza Bauchi. -Alaramma Sani Jibril Bula.. -Alaramma Abdulkareem Akwanga -Alaramma idris Gashua. -Alaramma Bashir Gombe. -Alaramma Ilyasu Birnin Gwari. Muna Adduan Allah ya bada ikon zuwa, kuma Allah ya bada ikon fahimta tare da aiki da Waazin da zamuji. AMEEN YA RABB! Sanarwan ta fito ne daga ofishin Sakataren Kungiyar ta kasa Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe.
Posted on: Thu, 31 Oct 2013 22:10:13 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015