Wallahi. kadan akai wata kwamacalar a kasarnan sai mutum ya hadiyi - TopicsExpress



          

Wallahi. kadan akai wata kwamacalar a kasarnan sai mutum ya hadiyi zucia ya mutu. Rashin mutumci da rashin iya gudanar da aiki da rashin ciwan kai ace wai an baiwa "ETHOPIA AIR LINES TICKET" na sauka da tashi a filin jirgin jahar ENUGU an hana a KANO. agaskia HON. ALIYU SANI MADAKINGINI. ka bani mamaki. na cewa kunanan zaku hukunta minister akan ta hanawa wasu companin jirage ticket. sai gashi tabawa. wani state, daga baya kuna gani.don tsabar sakaci da rashin mutumci, saboda ku baku da wani tunani psai na kudi ko kwangila, shiyasa akullum muke abaya.saboda baku san abinda kuka je yi, amajalisar ba sai, halim bera dana jakuna.
Posted on: Tue, 03 Sep 2013 21:56:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015