Wani KUTURU ne,suna tafiya da wasu mutane abokansa,sai suka yada - TopicsExpress



          

Wani KUTURU ne,suna tafiya da wasu mutane abokansa,sai suka yada zango a wani guri,kuma suna jin yunwa,ba kudi a gunsu ishashshe,sai suka hada kudi suka sayi fura,tasha damu,suka sa a gaba,suka fara shan furar....kuma akwai wani kuturu a cikinsu sai suka kiyi masa bismillah,suke sha suka share shi,kuma suka da kudinsa aka sayi furar,suna fara sha,kawai yazo yasa DUNGULMIN hannunsa cikin furar,sannan ya gauraya yace duk ku rasa.......in da kai ya zakayi???
Posted on: Sat, 05 Oct 2013 09:22:22 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015