Wani qididdiga da kamfanin Legatum Institute ta gudanar a yankin - TopicsExpress



          

Wani qididdiga da kamfanin Legatum Institute ta gudanar a yankin Africa yasa sun lissafo qasashe guda goma wadanda suka fi sauran qasasen a Africa chi gaba ta bangarori da dama kamar su: Ilimi, Tsaro, Tattalin arziki da kiwon Lafiya. Qasashen kuwa sune: 1) Bostwana. 2) South Africa. 3) Morocco. 4) Namibia 5) Tunusia 6) Algeria 7) Ghana 8) Ruwanda 9) Burkina Faso 10) Senegal. Sannan kamfanin ya kawo qasar Africa ta tsakiya (Central African Republic, C.A.R) a matsayin qasarda tafi kowanne chi baya a Africa ta kowanne bangare. Inda qungiyoyin Seleka da Anti Balaka suke ta gwabzawa tun 2012. [CNN] Su Nigeria kuma ko ana ina oho!
Posted on: Mon, 22 Dec 2014 05:29:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015