Wani saurayi ne yaga wata budurwa yana so, sai ya nufeta domin - TopicsExpress



          

Wani saurayi ne yaga wata budurwa yana so, sai ya nufeta domin ya bayyana mata.. ga yadda hirar tasu ta kasance: SAURAYI: Suana Faisal, ko zan iya sanin sunanki? BUDURWA: Sunana Salima SAURAYI: Ga lambar wayata, 0813109593, zan iya samun taki? BUDURWA: eh! 0020617556 SAURAYI: Sai naga kamar lambar kasashen wajene BUDURWA: Aa, wannan lambar account dina ne, zaka iya saving da salima mukhtar, GT Bank nake, idan naji alert zan kiraka... Hahahahahahahah aha Tambaya anan yar wane garice? 1. Kano 2. Katsina 3. Gombe 4. Kaduna 5. Adamawa 6. Kebbi 7. Bauchi 8. Sokoto. 9. wani garin daban.
Posted on: Sat, 23 Nov 2013 21:52:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015