Wasu yara yan Zaria ne su biyu suna fada, sai ga wani bature yaxo - TopicsExpress



          

Wasu yara yan Zaria ne su biyu suna fada, sai ga wani bature yaxo wucewa sai yaga suna fada ya rabasu, sai baturen ya tambayi daya daga cikinsu yace WHY ARE U FIGHTING? To dama wanda aka tambaya yayi junior secondry, don haka sai Gogan naka ya fara yiwa bature bayani, I WAS MINDING MY OWN BUSINESS DRINKING THE SHADOW, I DONT KNOW UP, I DONT DOWN THIS MAN COME AND KILL ME WITH SLAP, MALAM DONT DIVIDE US, I WILL MEDICINE HIM TODAY, WALLAHI HE MUST EAT HIS FATHER TODAY.
Posted on: Fri, 08 Nov 2013 22:06:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015