Wata Rana irin ta yau....!!! 1: ....Ina kuka tare da kyalkyata - TopicsExpress



          

Wata Rana irin ta yau....!!! 1: ....Ina kuka tare da kyalkyata dariya na isa sararin duniya. 2: ...Ina murna saura kwana sha daya in tafi boarding secondary school. 3: ... Ina murna gani a cikin sararin samaniya cikin jirgin sama zani Saudiyyah in yi Umrah. 4: ....Ina zumudin da murna kwana sha Bakwai kacal da kawo mani Amarya sabuwa fil a gidana. 5: ....Ina murna shekara ta zagayo ta ranar haifuwana na cika shekara 45 a duniya.... Lalle wannan alamarin sai Hamdala da istgfari, domin Allah SWT yayi mani liima da ba kowa yake yi mawaba sai wanda yaso. To jamaa yan Uwa da abokanin arzuka ku taya ni murna, istgfari da kuma godiya ta musamman wajen Allah SWT tare da yi ma shugaban halittun Ubangiji salatin Ibrahima AS wato Manzon Allah Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata gareshi da kuma alayensa Amin. Kowa yace mani kuma HAPPY BIRTHDAY!!!!!
Posted on: Sun, 20 Oct 2013 00:43:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015