YA ZAMA WAJIBI MU KARA SA IDO KAN TARBIYYAR YARA! Case din - TopicsExpress



          

YA ZAMA WAJIBI MU KARA SA IDO KAN TARBIYYAR YARA! Case din Fyade na Luwadi da Zina da masu qeqashewar zuciya ke ma kananan yara, su lallabe su su basu yan-kudi su bata tarbiyyar su ko su sa masu kanjamau, idan sunqi su danne su da karfi. Ya kamata aluma su kula da tarbiyyar yara ko ba danka bane yaro na kowa ne. Wasu tun suna kanana an bata su sun maida shi sanaa, a danke a baka mota ko abin duniya
Posted on: Wed, 23 Oct 2013 12:53:47 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015