YADDA ZAKAYI UNLIMITED BROWSING DA WAYAR KA ANDROID DA LAYIN - TopicsExpress



          

YADDA ZAKAYI UNLIMITED BROWSING DA WAYAR KA ANDROID DA LAYIN MTN NIGERIA Duk wadanda suke amfani da Android phone suna kukan cewar kudinsu yana saurin karewa, sannan kuma tana saurin cinye MB balle kudi. Idan kana da MTN Nigeria, toga mafita ta yadda zakayi amfani da wayarka Android kayi browsing yadda kake so da ita, batare da tana wahalar da kaiba. Idan kana bukatar wannan tsarin to kabi wadannan matakan. 1. Ka shiga tsarin BlackBerry bundles, wato ka sayi bundle irin wacce mai Blackberry yake saya, ta sati kota wata ko ta kwana daya. 2. Sannan ka kirkiri Setting na browsing kamar haka: Ka shiga Menu > Setting > Wireless and network > Mobile Network > Access Point Name > Option > New APN. sannan ka shigar da wannan Settings din awurin Account name: MTN Access point Name: blackberry.net Username: web Password: web MCC: 621 MNC: 30 Kana gama saitawa saika danna Save shikenan. Idan ka sayi tsarin sati daya N500 zakayi komai free har sai wannan satin ya dawo. Haka kuma idan ka sayi na wata shima sai wannan watan zaka sake saya. YADDA ZAKA SAYI BB BUNDLES AKAN WAYANKA *. MTN Blackberry BIS Complete Weekly - text BBCWEEK to 21600 *. MTN Blackberry BIS Complete Monthly - text BBC to 21600 *. MTN Blackberry BIS Unlimited browsing Weekly - text BBWEEK to 21600 *. MTN Blackberry BIS Unlimited browsing Monthly - text BIS to 21600 *. MTN Blackberry BIS Unlimited browsing Weekly - text BBQ to 21600 *. MTN Blackberry Messaging Weekly - text BBMWEEK to 21600 *. MTN Blackberry Messaging Monthly - text BBM to 21600 *. MTN Blackberry Social Bundle Weekly - text BBSWEEK to 21600 *. MTN Blackberry Social Bundle Monthly - text BBS to 21600 Domin dua lokacin da tsarinka zaiyi expire saika tura sakon SMS Text 'Status' zuwa 21600
Posted on: Thu, 22 Aug 2013 17:45:44 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015