ZAKA iya MAIDA VIDEO zuwa AUDIO da wayarka da X plorer videon - TopicsExpress



          

ZAKA iya MAIDA VIDEO zuwa AUDIO da wayarka da X plorer videon ka ya koma audio Idan kana bukatar juya Video ya koma Audio, to kabi wadannan matakan na kasa: 1. =Sauko da X-plore akan wayanka, kayi install nata sannan ka bude ta. 2. =Bayan ka bude X-plore naka saika nufi wurin da Video naka yake, wato foldar da videos naka suke. 3. =Bayan kazo wurin da video naka yake, saika zabi wanda kake son canza zuwa Audio, . 4.= Bayan kahau kan videon da kake son ya koma Audio saika latsa Menu wato Option. 5.= Bayan ka latsa Option wato Menu saika zabi File na sama kenan, ka danna shi zai bude. 6. Bayan ka latsa File saika zabi Rename zai baka damar karawa wannan Video suna, saika canza masa suna. E.g abdul.3gp ka rename din sayakoma abdul mp3. Sai kayi Save zai koma waka ta audio yabar Video kenan. YADDA ZAKA DAWON DA AUDION VIDEO DA X-PLORE Idan ka maida video ya koma Audio, . 1. =Sauko da X-plore akan wayanka, kayi install nata sannan ka bude ta. 2. =Bayan ka bude X-plore naka saika nufi wurin da Audio din naka yake, wato foldar da kayi Move na Audio din naka. 3.= Bayan kazo wurin da Audio naka yake, saika zabi wanda kake son canza zuwa vidoe, ka hau kansa. 4.= Bayan kahau kan Audion da kake son ya koma Video saika latsa Menu wato Option. 5=. Bayan ka latsa Option wato Menu saika zabi File na sama kenan, ka danna shi kayi remame daga eg abdulmp3 zuwa abdul3gp kayi save Kula Zaka samu damar canza Video zuwa Audio ne yayi lafiya, batare da ka samu matsala ba. Amma bazai yiwu ka canza waka zuwa bidiyo ta bude in dama bakaine ka mayarta Audio din ba adda ake simswop na etisclat idan layinka ya bata ko ya lallace ka sayo sabo layin ka na etisalat wanda babu register sai kakira costomer care 200 sai kanemi tsohon simpack na tsohon layinka domin neman puk da serial number bayan kari costomer care sai ka dannan number 8 don kayi magana da abokan harkasu sai kagaya musu kanso kayi simswop zasuyi maka tambayoyi kamar haka sunan dakayi amfani dashi wajen register da suna mahaifiya da kuma shekarun da kasa alokacin register sai kuma puk dakuma serial number kuma numbobi guda hudu da kafi kira daganan sai kuma tambaya akan sabon sim idan suka tamcyi puk da serial number kagama sai kajira awa asgrin dahudu zai fara awslm
Posted on: Tue, 29 Oct 2013 12:44:21 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015