ZATO: Wani abu ne da dan Adam yake yi a kan wani Mutum ko mutane - TopicsExpress



          

ZATO: Wani abu ne da dan Adam yake yi a kan wani Mutum ko mutane da zai dinga fadar alheri kokishiyarsa (Wanda yake so ya fadi alherinsa wanda yake ki kuma ya fadi sharrinsa). Kuma ko da yaushe sharrin ma zai ta fada, sada da ba ya zaton alherin kwatakwa a gare shi. HADITH: An karbo daga Abu Khuraira Allah ya kara yarda a gare shi ya ce Manzon Allah (S.A.W.) ya ceNa haneku yin zato domin shi zato shi ne zance mafi karyar labari. Buhari da Musulim ne suka rawaito shi.
Posted on: Tue, 03 Dec 2013 10:19:04 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015