Ziyara: Ziyarar da yan kwamitin Social Media na Jibwis Nat Hqtr - TopicsExpress



          

Ziyara: Ziyarar da yan kwamitin Social Media na Jibwis Nat Hqtr Jos, na jihar Bauchi karkashin jagorancin Ustaz Ismail Idris Sapele Suka kawowa Shugaban Social Media na jibwis Nigeria, Alhaji IBRAHIM BABA SULEIMAN a gidansa dake Bolari a garin Gombe. Ga Sunayen su: Adam Kabir Umar Zaharaddeen Hamisu Jamaare. Musa Bappah. Rabiu B Goro. Kabir Ismail Sapele, Moddibbo Katagum. Affan Buba Abuya. Muna adduan Allah ya bada ladan ziyara, ya kara hada kan alummar musulmi akan fadin Allah da Manzonsa. Amin.
Posted on: Sun, 03 Aug 2014 20:55:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015