Ziyara na biyu a yammacin yau Ziyar gani da ido wanda shugaban - TopicsExpress



          

Ziyara na biyu a yammacin yau Ziyar gani da ido wanda shugaban malamai nakasa sheikh muhammad sani Yahaya jingir, da mataimakinsa sheikh Yusuf sambo rigachukum da mataimaki na biyu sheikh Sa idu Hassan jingir tareda daraktan agaji nakasa Alh Isah waziri muhammad Gombe Shugaban malamai na zamfara da tawagar jihansa da mataimakin shugaban malamai na jihar Kaduna da tawagarsa Suka ziyarci Asibitin sunnah clinic jos danganin yanda aiki yayi nisa da ikon Allah.
Posted on: Sat, 15 Nov 2014 16:21:11 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015