abin tausayi abin dariya wadansu matafiyane suna tafiya amota - TopicsExpress



          

abin tausayi abin dariya wadansu matafiyane suna tafiya amota kawai sai yanfashi suka taresu suka tambayesu kudi basu samuba sai suka fito dasu sai yanfashi suka fara tambayan sunansu sai daya daga cikinsu yace shi sunanshi shek muhammadu ibrahim limamin masallacin juma.an baban aisha makaran ciyar alkur.anin nan wai sbd suga shi malamine su kyaleshi kawai sai ogan yanfashin yace arubota abin dayace abayansa sai aka tambayi nakusa dashi kaifa yaya sunanka sai yace sunana ali
Posted on: Mon, 16 Sep 2013 22:11:52 +0000

Trending Topics



window. It took

Recently Viewed Topics




© 2015