akwai wanda na hadu dashi a uni, mun saba, har muka fara soyayya, - TopicsExpress



          

akwai wanda na hadu dashi a uni, mun saba, har muka fara soyayya, amma shi ba musulmi bane, Christian ne, amma yana da kirki sosai, kuma he cares about me sosai, har munyi alkawarin aure, amma yanzu a gida sunce dole na rabu dashi, wai basu yarda na aure shi ba. ni kuma ina matukar sonshi, shima haka. kuma ya mun alkawari ko munyi aure, ba ruwanshi zan iya yin addinina na musulunci, bazai hana ni ba. I need your advice, ya zanyi da yan gidan mu su amince? Admin #followcome my ping 2958459f
Posted on: Sun, 15 Sep 2013 10:19:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015