allah mai iko mai yin yadda yaso a koyaushe koma a - TopicsExpress



          

allah mai iko mai yin yadda yaso a koyaushe koma a duk lokacin da yaga dama duk abinda allah ya hukunta a bayan kasa ba zalinci ba ne saboda allah ya haramta zalinci makansa koma ya haramta shi a tsakanin bawinsa ya yan uwana zalinci ba abin yi bane kar ku manta ba addu ar wanda aka zalinta allah yana saurin amsa adduu ar wanda aka zalinta yan uwa muguji zalinci ....
Posted on: Mon, 29 Jul 2013 06:57:31 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015