[[f9angry]] NADAMA [[f9angry]] - TopicsExpress



          

[[f9angry]] NADAMA [[f9angry]] Na qwanqwasa qofar jikina a sanyaye saka makon abinda nake tinani nakumayi karo da wani sauti mai saurin tabowa tsakiyar kunne,ambudemin qofar cikin halin firgita tareda pitowa cikin mummunan yanayi,kallo daya nayi da idanuwana naji tamkar ansokeni,kalmomin bakina suka bacemin nafara laluben abinda zance wanda yadace da abinda nagani,amma inaa,ruwan hawayene kawai yapara sintiri daga idanuwana zuwa qarshen fuskata,daqyar namaida kallona garesu nace. . . . . . . .
Posted on: Wed, 04 Dec 2013 21:22:21 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015