sako daga dr. zakir naik zuwa ga yan uwa musulmi. karkuce - TopicsExpress



          

sako daga dr. zakir naik zuwa ga yan uwa musulmi. karkuce (mosque) kuce (masjid) saboda (islamic organization) sun gano cewa (mosque) =(mosquito)wato sauro karku rubuta (mecca) kurubuta shi dai dai kamar haka (makkah) sabo da (mecca) tana nufin gidan giya karku rubuta (mohd) kurubu cikakken sunan (muhammad) sabo da (mohd) =irin karennan mai katon baki ku isarda wannan sakon....... sannan karku sha sabon lemon nan (fanta apple) domin yana dauke da sinadarinnan carcinogenic (e211e224) wato (kitsen alade!) dan allah karku wuce wannan sakon har sai kun sharing nashi ga yan uwa musulmi..... allah kakare mu da addininmu na musulinci ka karyadda kafirci da kafirai amin summa amin.... sako daga dan uwanku musulmi (muhsin yusif muhammad.)
Posted on: Mon, 02 Dec 2013 17:05:54 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015