so baya bugun zuciya da wasa Harshe kan iya firta soyayya da wasa - TopicsExpress



          

so baya bugun zuciya da wasa Harshe kan iya firta soyayya da wasa so kan iya ratsa zuciya nantake Harshe. kan iya kwace soyayyar da ta shiga zuciya nan take a duniyar masoya kakanga wani yana son wata itama ta kamu da sonshi amma idan bai iya zakakan kalaman soyayya ba masu ratsa zcy ba sai kaga wani inyazo a yankwanaki kadan sai ta guje shi ta komawa dayan abin takaici. awannan zamani Na soyayya amma haryanzu wasu Mazan basu iya tadi ba kai wasuma basusan yadda zasugawa masoyiyarsu magana maidadi ba hakama yake gawasu matan sai kaga inkaje gurinta ko ka kirata a Waya kana yabonta kana kyakkyawan lafazi agareta said kaji tanace maka ko kotace uhhm duknikadai yakama ki gane cewa soyayya bani inbakane ba kwajin wakoki soyayya ne ko film Na soyayya ko littattafai Na soyay? HB samari da yan mata kobude edanunku mana
Posted on: Thu, 24 Oct 2013 15:39:21 +0000

Trending Topics




© 2015