zamuringa baku tarihin annabi ibrahen (a.s) نسبر أننب إبرهم أ س shine ibrahim dan tarihu dan nahur dan saruq dan argu dan faliqu dan abiru dan shalikhu dan fainana dan arfakhashaz dan samu dan nuhu . Sunan mahaifin annbi ibrahim (a.s) wanda ake kiransa dashi tarihu .lokacin da ya hadu da namaruzune yasashi yaringa lura da taskokin allolinsa, (wato) gumaka sai ake kiransa da axara. To zantakayta anan
Posted on: Mon, 29 Jul 2013 20:32:35 +0000