4 TO DAY $ 2MRW KASAN ALLAH DA GIRMANSA DAKUMA - TopicsExpress



          

4 TO DAY $ 2MRW KASAN ALLAH DA GIRMANSA DAKUMA IKONSA _______________________________________ TAUHID _______________________________________ Kauna daladabi da kyautatawa iyaye tilasne ga mutuminda yakira kansa musulmi na gaskiya,domin kowane dadi yaji aduniya dawanda yakefatansamu alahira gobe kiyama iyayenshi sune sanadinsa zuwa duniya.Kuma sai anzoduniya anbautawa allah akesamun lahira.Allah yanada ikon yafito da mutum kota cikin kasa ko yajefoshi takasa,ammabeyi hakaba saidayanunawa dan adam yadda iyayensa sukarene shi harma in allah doramasa wani rashin lafiya iyayen saisu rude sukideme waikada yamutu,kuma lokacindasuke wannan fargaba kadayaronsu ya rasu bawaida burin karya mutu baitaimakamusuba.A,a sunasone yaronsu yarayu kamar mutane lafiya lau,maitsoron allah darike addini shima kuma yahaifunasa su mutu da Addini gobe kiyama su shiga Aljannah.TO jama,a mukautatawa iyaye mu daratta mubasu dukkannin hakkinsu na iyaye allah bamu ikon kara kyautatama iyaye.
Posted on: Mon, 29 Jul 2013 13:04:25 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015