A DAURE AKARANTA DA HAKURI! ANNABI SAW yaga wata yarinya - TopicsExpress



          

A DAURE AKARANTA DA HAKURI! ANNABI SAW yaga wata yarinya adakin UMMU SALAMA da wata digo afuskarta sai yace kuyi mata RUQIYYA ido ya kamata wato kambun baka. ANNABI SAW yace= ido gaskiyane wato kambun baka. ANNABI SAW yace= ido yana shigarda mutum kabari, kuma yana shigarda rakumi tukunya ANNABI SAW yace= ido gaskiyane, tana jehoda wanda yake kan dutse ANNABI SAW yace= ido gaskiyane, in akwai abinda zai tserewa kaddara- ido zai tsere masa ANNABI SAW yace= da akwai abinda zaifi kaddara sauri da ido ya tsere masa [SILSILATUL AHADEETSUS SAHEEHA=1247-1248-1249-1250-12 51-1252] YAN UWANA MUSULMAI! Aduk lokacinda naga an makalo hoton kananan yara musammanma sun sha kwalliya ana ta comment- idan natuna da wadannan Hadisan Wallahi nakan tausayawa yaran, kawai kace ayiwa yaronka adua mana ba sai ka nunashiwa duniyaba, duk mai kambun baka in ya yabawa yaron ko yakushe balai na iya shafan yaron. Shiyasa ANNABI YAAQUB A/S da zai tura yaransa MISRA sai yace- kurarrabu kada kushiga takofa daya[SRT YUSUF=67] MALAMAN TAFSIRI sukace yayi hakane don kada suja idon mai kambun baka zuwa garesu yacutar dasu. Hatta IMAMUN NAWAWY a RIYADUS SALIHEENA yayi babin idan mutum yanada yaro mai jan hankalin mutane atakaita fitansa. WAHEED ABDUSSALAM BAALY alittafinsa SARIMUL BATTAR ya kawo kissar karamin yaronda yake waazi awajen rasu akauye kambun baka yakamashi yazama bebe baya iya magana sai da akayi rukiyya. Don haka masu makala hotunan yara afacebook kucire domin shine alhairi, ko baa sansuba in sun girma zaa sansu, idan acikin sahabbai ansamu mai kambun baka- afacebookne bazaa samuba????? Via: Abubakar Bn Mustafa ALLAH YASA MUGYARA!
Posted on: Thu, 07 Nov 2013 11:19:24 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015