A cikin wadannan mutane waye yafi wauta? Bahaushen dayaje - TopicsExpress



          

A cikin wadannan mutane waye yafi wauta? Bahaushen dayaje lambunsa yasamu ana ruwan sama sai kuma yadau watering can yake zuwa kwari yana debo ruwa yana bayin lambun Bafulatanin daya hango mangoro a saman bishiya sai yaje ya hau bishiyar domin yayi confirming akan ya nuna ne ko kuma danyene sannan kuma ya sauko kasa yadau dutse yana jifan mangoron don ya kadoshi kasa. Kanurin dayana tafiya sai yaga wani abu a kasa mai dan yauki yauki sai yasa hannunsa yadan taba domin yayi confirming ko kashine sai kuma yadan lasa da harcenshi sai yace " Alhamdulillah da ban taka ba ashe kashine". Mu kwana lafiya yan uwana #Saidi
Posted on: Fri, 16 Aug 2013 20:34:18 +0000

Trending Topics



thout

Recently Viewed Topics




© 2015