A dai-dai lokacin da tsohon shugaban kasa General Olusegun - TopicsExpress



          

A dai-dai lokacin da tsohon shugaban kasa General Olusegun Obasanjo ke bayyana General Muhammadu Buhari (GMB) a matsayin: mai gaskiya da rikon amana..!! Mai yaki da cin hanci da rashawa ta kowacce fuska...!! Mai son alummar Najeria...!! Jajurtacce kuma adalin shugaba...!! Wanda zai iya tsamo kasar Nigeria daga mummunan halin Alaqaqai din data fada..!! Sai gashi wani me siffa irinta musulmai, mai suna irin na musulmai yana bayar da tallafin kudin naira-na-gugar-naira har miliyan DUBU HAMSIN domin Jonathan mai bakar aniya ya zarce..... Allah wadaran naka ya lalace...... Allah muke roko, ka rugurguza makiya musulunci da musulmai. Allah kaine ka basu lafiya amma suke yiwa addininka zagon kasa, Allah ka kwace lafiya. Allah kaine ka basu mulikn da suke tinkaho dashi, Allah ka kwace kuma ka kaskantasu. Allah kain) Malikal Mulki.... Zil Arshil Majid Wahidun Ahadun Hayyul Qayyum ZulJalali WalIkram Ka amsa Adduarmu ba don Halinmu ba.
Posted on: Tue, 23 Dec 2014 11:31:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015