A gasar kwallon qafa da ake bugawa a garin Tangaza kungiyoyin - TopicsExpress



          

A gasar kwallon qafa da ake bugawa a garin Tangaza kungiyoyin Senegal, Egypt da Nigeria sun samu damar shiga zagaye na gaba wato quarter final. A group A, Morocco na neman a qalla draw domin shiga zagaye na ga ba. South Africa da Tunisia zasu san matsayin sune idan anbuga wasar Talata Morocco vs Tunisia. A group B kuwa wasar yauce yar manuniya, wasa tsakanin Ghana da Mali idan Ghana ta fadi (loosing) baza ta samu damar shiga zagaye na gaba ba, kuma ta bayar da dama ga twakwarorinta da ke a group B na shiga zagaye nagaba. Idan kuma wasar ta tashi kunnen doki to dama ce ga c,ote d voire ta shiga zagaye na gaba, ita kuma cameroon zata nemi aqalla draw kafin ta shiga zagaye na gaba din. Senegal ta samu damar zama ta daya a group B da maki 10 da tatattun golagolai 9. Zata buga quarter final ranar lahadi 27/4/2014 da kungiyar da tasamu damar zama ta hudu a group A. Godiya ga matasan fifar Tangaza: Zayyanu Alhaji, Mansur Jika, Kabiru Zuzu,Kabiru coach da sauransu. Allah yasa aqare lafiya.
Posted on: Sun, 20 Apr 2014 06:15:59 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015