ABUBUWAN DA SUKA DACE GA MUSULMI YA KIYA YE A SHAFIN - TopicsExpress



          

ABUBUWAN DA SUKA DACE GA MUSULMI YA KIYA YE A SHAFIN FACEBOOK *Rashin yada hotunan batsa wajibine *Kiyaye harshe daga zagin mutane da magan ganun batsa *Kin kallon hotunan batsa idan wani yasa *Kiyaye wa wajen karanta magan ganun da basu da Amfani a Rayuwa kamar:zagi da magan ganun batsa *Tunatarwa ko nasiha ga Yan uwa musulmai a ko da yaushe mu samman akan matsalar da ke damun mutane sai a fada kar *Be kamata kuyi Status ba akan abinda kake aikatawa kamar irin ina cin abinci ko zanyi wanka yanzu dss... ALLAH YASA MU DACE...!!! #AuwalBauchi
Posted on: Sat, 21 Sep 2013 20:55:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015