AMMA AYI DARIYAN A HANKALI.Wasu mazaje uku suka kai matansu - TopicsExpress



          

AMMA AYI DARIYAN A HANKALI.Wasu mazaje uku suka kai matansu asibitiwajen haihuwa. Suna zaman jira, sai nurseta fito tace waye mai aiki a Kamfanin TwinTowers? Daya a ciki yace gani. Sai tacecongrats! Matarka ta haifi twins. Can akace ina mai aiki a Kamfanin Three Crowns?Yace gani. Sai aka ce matarka ta haifiyan uku. Sai na karshen ya fashe da kuka!Nurse tace kukan me kake, malan? Saiyace: ni a kamfanin 7up nake aiki...
Posted on: Wed, 20 Nov 2013 03:03:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015