ASSALAMU ALAIKUM HAUSAWAN WANNAN SHAFI ........wasu yan tambayoyi - TopicsExpress



          

ASSALAMU ALAIKUM HAUSAWAN WANNAN SHAFI ........wasu yan tambayoyi nake dasu akanku HAUSAWA,1-kafin aidaran aikai kwandi,wai meye darandin kuma meye kwandi?mai ake nufi dahaka? 2-yasunan keke da hausa? 3-yasunan mota da hausa? 4-yasunan borodi da hausa? 5-akarshe yasunan bokiti da yaran hausa? wai ina hausawan ne nayi kira ku amsa fartuwar fai-fai allah ya bada saa daga na ku khaleed baban hidayat yar albrka.
Posted on: Thu, 24 Oct 2013 08:50:50 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015