Allah sarki rayuwa kenan yau gareka gube ga dan uwarka sawaun - TopicsExpress



          

Allah sarki rayuwa kenan yau gareka gube ga dan uwarka sawaun Dankane, ku kaninka, ku waarka, kuma bawane gareka ku waninka, kawai ka yarda ikun Allah, shi kuma yaji tsurun Allah karda yayi amfani da wannan matsayi yaci mutuncin kuwa dun kuwa gube ga waninsa ne ku yaqi ku yasu, ku yana raye ku yana maci, amma kazauna ka dungi yin tunani akan hakan ya iyan uwa masu tunani kuma maabuta hankali. Allah ya kare mana Imanin mu.
Posted on: Sun, 03 Nov 2013 19:05:10 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015