Ashe maza haka suke??? Nidai sunana ummukulsm na kasance inada - TopicsExpress



          

Ashe maza haka suke??? Nidai sunana ummukulsm na kasance inada wani aboki a 2go shakuwar da mukayi dashi tasa na mallakamar photona gamida number wayata, ya zamto kusan kullum saiya kirani a waya sama da sau goma koma fiye da haka. Hakan tasa harma soyayya ta kullu a tsakaninmu dashi harma yake cemin wai DAGA NI BA WATA harma kirari yakemin da GIMBIYAR MATA kuma SARAUNIYA yasha kirana da MAI LADABI DA TARBIYYA hakan tasa naji nima ina MATUKAR KAUNARSA uhm ashe dama DAN YAUDARANE?? Wata rana sai nayi rqst dinsa da accnt din kawata kawai sai yayi accpt yana hawa saiya fara tsari wai yana kaunata yana sona SHIN YANZU YA ZAN MASA TUNDA NA GANESHI?
Posted on: Wed, 19 Jun 2013 09:21:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015