Asl. yan uwana na wannan dandali mai albarka maza da mata da fatan - TopicsExpress



          

Asl. yan uwana na wannan dandali mai albarka maza da mata da fatan kowa yawuni lafiya ALLAH yasa haka inaneman shawari wajen yan uwa nakasanche ina soyayya da wata alokachin nasan har ga ALLAH tana sona nikuma hankalina yana kan wata garin mu ba dayabane tana kauye ina gari ALLAH ya hadamu da ita na kwashi watanni banjeba kuma banyi waya da itaba amma yanxu ALLAH yakarkatar da zuciyata gareta saide kass wani yazo yayi karfi azuciyarta da nadawo na lallabeta har nabata wani zuben azurfa mai tsananin kyau amma har yanxo zuciyarta bai dawo gareniba to inda kizo kesakar banaso nayi biyu babo ba ummee ba zube shine nake gudun kar nakarbi zube abo ya kara baci tunda sonake ashirya kar kuma nabar zube natashi a tutar babo bandamu da kayan SALLAN da nasa yaba tunanina zobe ko ummee ko bani shawari abokaina masu ALBARKA
Posted on: Fri, 16 Aug 2013 00:22:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015