Assalamu alaikum ya yan uwana maabota wannan dandali mai - TopicsExpress



          

Assalamu alaikum ya yan uwana maabota wannan dandali mai albarka, zanso kusani cewa zamu tat tauna akan abinda yashafi matsalar da kananan hukum omin mu ke fuskanta. Amma ni zan baku bayani kan matsalar da karamar hukumata ta Gwale ke fuskanta musamman wajen zabar shugabannin da basu daceba. Zan bayyana dalilin dayasa na zabi Hon. Rabiu Pepsi a gwanina a Karamar hukumar Gwale baki daya. Allah ya bamu saa
Posted on: Tue, 28 Jan 2014 22:25:46 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015