Assl Kanawan Dabo Barkarku da Safiya Dafar Kunwayigiri - TopicsExpress



          

Assl Kanawan Dabo Barkarku da Safiya Dafar Kunwayigiri Lafiya Ayau Munarana Tabiyu 2 Wannan Gari Na Kano Maialbarka Munagudanar da Taron Dandalin Siyasa On-line A Tropicana Hotal da Kuma Fadar Gwamnatin Kano Taron Yasamu Halartar Gwamnoni Samada 3 Na Arewacin Nigeria Damanyan Mutane Najahohi Daban-daban Agobene Akesaran Kammala Taron Allah yabamunasara Yabawa Engnr.Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Mulki a 2015.
Posted on: Sun, 14 Sep 2014 06:35:04 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015