BAUCHIN YAKUBU.... WANI GARINE ZAI GWADA KANSA DA BAUCHI WAJEN - TopicsExpress



          

BAUCHIN YAKUBU.... WANI GARINE ZAI GWADA KANSA DA BAUCHI WAJEN TARIHIM DUWATSU TARA KOFOFI TARA RIJIYOYI TARA GAREKU YAN DANDALI.. KOFOFIN BAUCHI TARA DUWATSUN BAUCHI TARA DAMA RIJIYOYIN BAUCHI GUDA TARA: . . 1. Kofan idi 2. Kofan Ran.. 3. Kofan Wambai.. 4. Kofan Tir Wun... 5. Kofan Jahun.. 6. Kofan Wunti... 7. Kofan Wasai... 8. Kofan Dumi... 9. Kofan Nasarawa... GA KUMA DUWATSU TARA NA BAUCHIN YAKUBU... 1. Dutsen Warinje.... 2. Dutsen Zartu..... 3. Dutsen Kobi... 4. Dutsen Tanshi... 5. Dutsen Iya... 6. Dutsen Ung Mahaukata... 7. Dutsen Gayya... 8. Dutsen Ung Bauchi... 9. Dutsen Faan Jahun... RIJIYOYI TARA NA BAUCHI... 1. Rijiyan Bauchi.... 2. Rijiyan Danchanga...... 3. Rijiyan Bakin Kura.... 4. Rijiyan Zannuwa..... 5. Rijiyan Kobi..... 6. Rijiyan Gwallaga.... 7. Rijiyan Gambo.... 8. Rijiyan Lifidi.... 9. Rijiyan Garkami. . . Wainnan sune kirarin da akeyi wa Sarkin Bauchi Mallam Yakubu Wato Mai Kofa Tara Mai Dutse Tara Mai Rijiya Tara, A zamanin Sarkin Bauchi Malam Yakubu Bauchi muna da Rijiyoyi guda Tara ne kawai wanda Jamaa Ke amfani da su Haka kuma muna da kofofi guda Tara Wanda ake iya rufesu idan dare yayi a wancan lokaci Haka kuma Muna da manya manyan Duwatse guda tara a Bauchi...
Posted on: Fri, 08 Aug 2014 18:05:00 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015