Barkanmu da asuba. A shirye-shiryenmu na wannan safiya za ku ji - TopicsExpress



          

Barkanmu da asuba. A shirye-shiryenmu na wannan safiya za ku ji cewa:Shugaban #Nigeria Goodluck Jonathan ya kasance shugaban kasar na farko da ke fara ziyarar ibada a #Israela. Kamfanin CNPC na kasar #China ya ce zai samar da miliyan 100 na CFA domin gina hanyoyi a yankin jahar #Diffa da ke Jamhuriyar #Niger. Kungiyar Amnesty International ta koka game da keta hakkin biladama da gwamnatin #Chad ke yi.
Posted on: Thu, 24 Oct 2013 03:59:03 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015