CI GABAN HUJJOJIN MICHAEL HART NA BAWA ANNABIN MU LAMBA DAYA A - TopicsExpress



          

CI GABAN HUJJOJIN MICHAEL HART NA BAWA ANNABIN MU LAMBA DAYA A CIKIN LITTAFEN SA mai SUNA A LIST OF 100 MOST INFLUENCIAL PERSONS IN THE WORLD..Daga ZAUREN FATAWA whatsapp (1) ******************************************* Lallai MICHAEL HART yayi bayani sosai wanda ya kafa hujjarsa ta zabar Annabi muhammad a matsayin na daya daga cikin mutum dari a littafn daya wallafa. sosai da sosai. MICHAEL HART YACE, MUHAMMAD mutum ne wanda ya taso a maraya ba uwa ba uba, kuma baije makaranta ba, dan babu ma Makaranta a yankinsu amma, abin mamaki a haka ya kawo abinda sauran larabawa basu yiba, kuma yazo ya zama shugabansu, harma ya dunga mamayar sauran kasashe da yawa sunata bin sa. MICHAEL HART yace; abinda ma ya fi bashi mamaki da MUHAMMAD shineshi ba mai kudi ba, kuma ba dan sarautaba, amma ya saurauntanci mutane. MICHAEL HART yace; Ga list dina ko kunso ko bakuso ba, ba zan cenja shiba kuma haka ya kamata duk wani manazarci yayi Ga list din da MICHAEL HART yayi na mutane darin da sukafi daukaka a duniya din> 1. Prophet Muhammad (The father of d book) 2. Isaac Newton 3. Jesus Christ 4. Buddha 5. Confucius 6. St. Paul 7. Tsai Lun 8. Johann Gutenberg 9. Christopher Columbus 10. Albert Einstein 11. Karl Marx 12. Louis Pasteur 13. Galileo Galilei 14. Aristotle 15. Lenin 16. Moses 17. Charles Darwin 18. Shih Huang Ti 19. Augustus Caesar 20. Mao Tse-tung 21. Genghis Khan 22. Euclid 23. Martin Luther 24. Nicolaus Copernicus 25. James Watt 26. Constantine the Great 27. George Washington 28. Michael Faraday 29. James Clerk Maxwell 30. Orville Wright and Wilbur Wright 31. Antoine Laurent Lavoisier 32. Sigmund Freud 33. Alexander the Great 34. Napoleon Bonaparte 35. Adolf Hitler 36. William Shakespeare 37. Adam Smith 38. Thomas Edison 39. Anthony van Leeuwenhoek 40. Plato 41. Guglielmo Marconi 42. Ludwig van Beethoven 43. Werner Heisenberb 44. Alexander Graham Bell 45. Alexander Fleming 46. Simon Bolivar 47. Oliver Cromwell 48. John Locke 49. Michelangelo 50. Pope Urban II 51. Umar ibn al-Khattab 52. Asoka 53. St. Augustine 54. Max Planck 55. John Calvin 56. William T.G. Morton 57. William Harvey 58. Antoine Henri Becquerel 59. Gregor Mendel 60. Joseph Lister 61. Nikolaus August Otto 62. Louis Daguerre 63. Joseph Stalin 64. Rene Descartes 65. Julius Caesar 66. Francisco Pizarro 67. Hernando Cortes 68. Queen Isabella I 69. William the Conqueror 70. Thomas Jefferson 71. Jean-Jacques Rousseau 72. Edward Jenner 73. Wilhelm Conrad Rontgen 74. Hohann Sebastian Bach 75. Lao Tzu 76. Enrico Fermi 77. Thomas Malthus 78. Francis Bacon 79. Voltaire 80. John F. Kennedy 81. Gregory Pincus 82. Sui Wen T 82. Sui Wen Ti 83. Mani 84. Vasco da Gama 85. Charlemagne 86. Cyprus the Great 87. Leonhard Euler 88. Niccolo Machiavelli 89. Zoroaster 90. Menes 91. Peter the Great 92. Mencius 93. John Dalton 94. Homer 95. Queen Elizabeth 96. Justinian I 97. fJohannes Kepler 98. Pablo Picasso 99. Mahavira 100. Niels Bohr. Gawasu da ya kara kawowa a matsayin exra wadanda suma yace sun kawo cigaba a duia amma kuma basa cikin dari dinanan >> • St. Thomas Aquinas • Archimedes • Charles Babbage • Cheops • Marie Curie • Benjamin Franklin • Gandhi • Abraham Lincoln • Ferdinand Magellan • Leonardo da Vinci MICHEAL HART yace; wannan abu nasan zai ba yan uwana cristoci mamaki ganin ni kristane to amma na zabi annabi MUHAMMAD (saww) a matsayin na daya, kuma naba Jesus (as) matsayin na uku, nayi hakane bisa fahimtata da bincikena danayi ta hanyar ilimin da Allah ya bani. MICHAEL HART ya ci gaba da cewa; MUHAMMAD duk da ka san cewar sa addininsa ba daya yake da na ciristan ba, amma a zamaninsa shi suke bawa ajiyar abincin su da kudadensu don ya ajiye musu ba tare da kuma ya ci amanar su ba. Gobe zamuci gaba In shaa Allahu... CHIAMANCY. A A MAISANAA
Posted on: Sat, 12 Jul 2014 20:39:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015