DARUL Hadith BIDIOIN JANAIZA: 1.kebance ranar ashura da ziyarar - TopicsExpress



          

DARUL Hadith BIDIOIN JANAIZA: 1.kebance ranar ashura da ziyarar makabarta, 2.kebance ranar idi da ziyarar makabarta, 3.kayyade wani lokaci domin ziyara kamar litinin ko alhamis, 4.haka kabari kafin mutuwa, 5.sanya Alqurani akusa da kan mara lfy. 6.yiwa janaiza ado. 7.karanta suratu yasin alocin da mutum yazo mutuwa, 8.yin sadakar 3 da 7 da 40 da shekara, 9.yin taimama domin zuwa makabarta. 10.rokon na kabari, 11.nikar gari domin ziyarar makabarta, 12.yiwa kabari ado, 13.tawassuli dana kabari, 14.gina masallaci akan kabari, 15.rufe mamaci agida ko masallaci. 16.cakudar maza da mata da sunan zaman makoki, 17.zaman dirshan agidan mutuwa fiye da kwana 3, 18.dorawa iyalan mamaci ciyarda masu zaman makoki, 19.kame hannun jamaa ga ciyar da iyalan mamaci.
Posted on: Wed, 16 Oct 2013 22:09:55 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015