DUK WANDA YA HAU MOTAR KWADAYI ZAI SAUKA A TASHAR - TopicsExpress



          

DUK WANDA YA HAU MOTAR KWADAYI ZAI SAUKA A TASHAR WULAKANCI AHTO!!! Yan uwa wannan Sako ne Daga wanda abin ya faru Dasu tsakanin jiya. Mu kula akwai wasu Yan mata da suka shigo Kasar nan tun daga south African ana ce musu “Carrebean island Black sea” wato Aljanun Ruwa ne suna shan jinin mutane (Occult) Zaka gansu farare ne Half Case da akwai kuma Bakaken shekarunsu Daga ashirin da da Takwas28 da kuma yan Shekaru sha takwas zasu nuna suna Sonka dagaske idan mace ce suke so suna Bata Zoben Gwal da makudan Kudi: da Zarar Dare yayi sukan dauke mata Zuciyarta sai aga Gawa, idan sun hadu kuma da Namiiji sukan ce yayi Zina dasu zasu basa Kudi dare na yi su dauke masa Zuciyarsa su shanye masa jini. A yanzu halin da ake ciki Wadannan mutane suna Kasar Portha court, da Abuja, sun samu nasarar shigowa Kaduna, Kano da Lagos, Dan Allah ku taimakawa yan uwanku ku sanar dasu wannan musiba dan sun kashe Rayuka a abuja MAZA a kula a rage kule kule hakama matan ku rage kwadayi: Allah ya karemu da wannan abu....... Ameen.
Posted on: Sat, 26 Oct 2013 04:42:48 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015