Daga - Duniyar Sadarwa Shin ka na so ka mallaki naka shafin - TopicsExpress



          

Daga - Duniyar Sadarwa Shin ka na so ka mallaki naka shafin web/wap site ko blog cikin sauki? Ko ka na so ka zama gwani wajen iya ginawa ko tsara kowane irin shafi a intanet da kan ka? To a yanzu wannan dama ta samu! Don haka kada ka bari ta wuce ka! Mun bude sabon dandali da zai rika baku damar samun irin wadannan Tutorials din a harshen Hausa cikin sauki zuwa Email din ku. Kawai shiga babban shafin mu a yanzu. Don duba Zababbun darussan mu na wannan lokaci > duniyarsadarwa.heck.in/zababbun-darussan-mu-na-wannan-lokaci.xhtml Ko ku kuma kai tsaye ku ziyarci zababbundarussa.tk Kar ku manta! Ku yi Like na page namu, wato Duniyar Sadarwa
Posted on: Sun, 26 Jan 2014 21:28:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015