Dole tasa Na Bayyanar da wannan Sakon agare ki. Daure ki karba - TopicsExpress



          

Dole tasa Na Bayyanar da wannan Sakon agare ki. Daure ki karba domin na Huta.. Ki karanta da Harshen ki bada idanu ba... Ki mika su acikin maajin dake Zuciyarki... Saurarenni kadan dan kiji Laffuzan da zanyi maki... Sanyi gare su sun wuce kankara... Zakinsu sam Ya wuce na Zuma... Dan kece Jinin dake zagaye duk kan Sassan jikina... Sonki Bazan Fara ba domin Kaunarki Itace Abun alfaharin Zuciyata. Idan Ba tare da keba bazan taba jin dadi ba domin kece Ruwan Raina... Kinzamo mun Fitila dake Haskaka Idanuwa da Sashen Ruheena... Ya Sahibati Kizo muyi Hijira ya zuwa Cikin garin Qauna, Unguwar So Tsakiyar Layin Bege...... Domin tsara Sabuwar Rayuwa ta zaman takewar Aureeeee...
Posted on: Mon, 02 Dec 2013 19:28:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015