FADAKARWARMUTA 21 DAGA TASKAR MAISALLAH MUDAGE DA ADDU KADA - TopicsExpress



          

FADAKARWARMUTA 21 DAGA TASKAR MAISALLAH MUDAGE DA ADDU KADA MUGAJIAY DOMIN ADDUA ITACE MAKAMIN MUMUNI bakaramin kuskurebane ga musulmi yace yadaina addau ko yace shi yagaji saboda wai yanta addua baiga biyan bukataba. kasanu dusanda akanufeka daakayi addua tofa anyi nufin a amsamakane,koda kaibakaga bukatar azhiri tabiyaba, ai ubangiji shine mafi sanin abunda yadace dakai abushida wanda wanda aka a azurtashi dasu to baza harmatamas abu shidaba, sune kamr haka 1 wanda aka azurtashi da godiya to kuwa bazaki karamsaba. saboda fadinsa madaukakin sarki (IDAN KUKA GODEMIN SAI NADAMUKU) 2 wanda aka azurtashi da hakuri to bazaahanhi ladansaba. saboda fadinsa madaukakin sarki (HAKIKA ANACIKAWA MASU HAKURI LADANSU BATAREDA HISABIBA) 3 wanda akzautrada tuba to bazaki karbantubannasaba. saboda fadinsa madaukaki (SHINE BANGIJIN DAYAKE KARBAR TUBA DAGA BAYINSA) 4 wanda aka azurta da istigfari to bakuwa zaaki gafartamasaba. saboda fadinsa madaukaki (KUNEMI GAFARAR UBANGIJINKU DOMIN YAKASANCE MAIYAWAN GAFARNE) 5 wanda aka azurtada yin addua to bazakuwa aki amsamasaba. saboda fadinsa madaukaki (KUROKEN ZAN AMSAMUKU) 6 wanda aka azurta da ciyawa to bakuwa zaaki mayemasaba. saboda fadinsa madaukaki ( ABUNDA DUKUKACIYAR TO ALLAH SHINE MAI MAYARMUKU) ankarbo hadisi daga abu hurairata. manzan ALLAH (saw) yanaceawa babu wani bawa dazaiyi addua face sai anamsamasa.kodai abiyamasa bukatar anan duniya kokuma abarmasa ita sai alahira kokuma akankaremasa zunubansa da ita gwargwadon yadda ya roka.mutukardai ba adduar haram yayiba ko wadda zata yanke zumunci YAN UWA ZAMU TSAYA ANNA GOBE IN ALLAH YANUFA MUNA RAYE ZAMUCIGABA WANNADAI TUNATARWACE DAGA IYALAN ALH BALA MAISALLAH
Posted on: Tue, 30 Jul 2013 13:12:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015