Gaskiya akwai Babban HADARI game da Soyayya a Facebook da - TopicsExpress



          

Gaskiya akwai Babban HADARI game da Soyayya a Facebook da 2go,musamman idan bakasan wanda kake soyayyar da shiba.wata rana ina sauraren wani shiri a gidan Rediyo,sai naji anna bada labarin wani tsohon bariki wanda asirin sa ya tonu akan yana soyayya da matar dansa ta hanyar facebook.asirinmutumin dai ya tonu ne bayan sunyi alkawarin haduwa da matar dan nasa a Hotel.inda shi kuma dan aka ce ya dauki mummunan mataki akan su bayan faruwar abin.saboda haka ina shawartar mu da,ya kamata musan da wa muke soyayya kuma me ye matsayin sa.kar mu yarda da soyayya ta hanyoyin sadarwa na zamani matukar bamusan waye mutumin ba,kuma meye matsayin shi wanda muke soyayyar da shi ba.saboda akwai hadari har ga RAYUWAR MU.Dan haka mu ki yaye Admin: Sulaiman Musa Sulaiman Sulaiman2816 @2go Whatsapp: 08131313731
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 12:54:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015