HADUWAN MANZO SAW . DA ALLAHU SWT.(duk acikun miiraji na bajwai). - TopicsExpress



          

HADUWAN MANZO SAW . DA ALLAHU SWT.(duk acikun miiraji na bajwai). Ban aune ba ina cikin tadi da malaiku sai naji kira daga sama na (assalatu wassala alaika ya muhammadu assalatu wassalam ya ahmadu.daga kaina ke da wuya sama sai naga wani malaika mai girman halitta. wane kankara a wajen haske .malaika dubu sabain suke masa baya dukkansu iri daya. sai ya rungumeni muka cigaba da tafiya wadansu a damana wasu a haguna. wadansu a gaba wasu a baya. har muka keta hijabi fari na haske dubu sabain sannan muka keta hijabi dubu sabain na daga haske.muka keta hijabi dubu sabain na koren zubardaji.dana sabiun na istibraku da kuma hijabu dubu na duhu dana turaren almuski da hijabi dubu na amnar dakuma na kudurar ubangiji. sukaxo dani hijabin hayaki sai na duhu sai na haske sai na mulki sai na uzzi sai na kamali sai na kahari sai na azmati . sai na wahadaniya sai na samadaniya sai na baksi sai na hihabil aliyi sai na kibriya daga shi kuma sai hijabin fadar ubangiji . har dai na karasa hijabin kadaitaks daga dubawata sai naga malaiku dubu sabain sunyi sahu sahu a tsaye akan kafafunsu .ban aune ba sai naji kira daga katarnin ubangiji "ku daukemin hijabin dake tsakanina da masoyina. sai aka yaye hijabin ba wanda yasan hijabin sai Allah SWT.nidai ina cikin tunani sai aka kirani YA AHMADU kula da gabanka matso kusa dani sai nayi dan tafiya . sai aka cedani YA AHMADU kada kaji tsoro kuma kada kayi bakin ciki sai zuciyata tayi sanyi. sai wani lilo na raf rafu yayi sama dani har na kusa naga alamura masu girma wanda zato baya kawoshi. tsarki ya tabbata ga abunda ido bai taba ganiba . kunne bai tabajiba. GANI GA UBANGIJINA. tsakanina dashi kamar tsakanin bakin baka guda biyu ne ko mafi kusa da haka. sai ubangiji mai tsarki da daukaka ya dora tafukan hannunsa akan kafaduna guda biyu amma fah ba hannu ce wanda ake jin shafarta ba . a a hannu ceta ta kudura da irada. sai nasamu sanyi a xuciyata har cikin hantata. sai duk abinda nakeji na tsoro nadaina jinsa .sai ya cikani da ilmin fatko dana karshe. sai naji nutsuwa. daga nan hankalina yadawo jikina .sai natuna a halin danake na daukaka .sai na yi.kirari wa ubangijina . yace amince ya tabbata agareka. sai naji tashin muryar kamar abubakar siddiq RA. sai nace ya ubangijina shine abubakar ne a tare damu? sai yace bashi bane ai kana wutinda abubakar bai isa yaxoba ko wanninsa. na juyar dakai murya irin tasa dan kada kaji tsoro . sai ubangiji ta kimtsa min sani nace (attahiyatilu lillahi wassawatu waddayibatu). sai ubangiji yace assalami.alaika warahmatul lahi wa barkatu. .nikuma sai nace assalamu alaina waala ibadillahi salihin. sai malaikun dasuke gaba da baya sukace asshhafu an lailaha illalahu wahafahu la sharikalahu . sai ubangiji yace muhannafu bawanane .kuma maiki nane wanda yasoshi hakika zan soshi wanda ya karyatashi hakika zan juya da azabata. sai ubangiji yayi AMALRASULU har karshenta. sai annabi SAW. yace ya ubangijina kada ka dora mana abunda bazamu iya ba kamar yadda ka dorasu akan wanda suka shige gabanninmu. ballantana kaman azaba saboda tauyeshi.sai ubangiji yace na dauke muki rikice rikice. sai nace kamana afuwa sai yace nayi afuwa kuma na yafe. sai nace kaine mai daukar nauyinmu ka taimakimu akan kafirai. sai yace nataimakeku akan kafirai har zuwa ranan tashin alkiyama. . sai yace ya ahmadu duba ixuwa bigirenda nake zance dakai. babu wani manzo dake tsakanina dakai. sai na daga kai nace ya ubangijina aina nake? sai yace kana kan shimfidar debe hazo. sai na juya don tube takalmina ubangijina mai tsarki da dauka .taki a hankali bisa shinfidarmu .sai najuya damata sai naga wani takobi. zaucigaba agaba wanda zai zama karshe insha Allahu. dont forget to like my page >>>>>>> AM A MUSLIM
Posted on: Sat, 22 Jun 2013 06:27:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015