IDAN KECE YA ZAKIYI.. Ranan na ci kwalliya, na masa girkin da - TopicsExpress



          

IDAN KECE YA ZAKIYI.. Ranan na ci kwalliya, na masa girkin da yakeso, na gyara gida, na sa turare, na zauna zaman jiranshi, sai kawai naji wayana na ringing, na duba sai naga my love, na gyara murya na ce Allah ya kiyayemun kai, yayi dariya, ya ce har da kema uwargidana... Nayi dariyan shagwaba, na ce ina missing dinka fa yace me too my dear, na ce hw far ka taso? Ya ce eh, ama mota na ya bace, sai gabana ya fadi yani salati, sai ya ce aa da sauki kar ki damu, sai ya ce zan kwana a hotel tunda ya riga ya bar wurin aikin kuma ya kusa shugowa garin, sai na ce kodai na zo na taukeka ne sai ya ce aa kar ki damu, i wld be ok, sai na masa adua ya ce yagode, mukayi sallama, a zuciya ina masa adua, sai kawai text ya shugo mun waya, na duba sai naga shine, sai na bude sai naga JAMCYLOVE YA KIKE? SAMENI A GAMJI GUEST HOUSE MANA, AM OL URS DIS NITE.. Av bin tryin your number is not going through, love you, cant wait for you to be in my arms... IN KENE YA ZAKIYI?. kaikuma YAZAKAYI IDAN KAGANE WA ITA KATURA?
Posted on: Mon, 28 Oct 2013 08:05:51 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015