IN KAINE/KECE YA ZAKAYI [[ymode]] Wani telane ya karbi dinkin - TopicsExpress



          

IN KAINE/KECE YA ZAKAYI [[ymode]] Wani telane ya karbi dinkin surukinsa (mahaifin matarsa),yace masa rana i tayau ya dawo ya karba,surukiyace "to" Rana ta zagayo tela baidinkaba,chan.... Sai tela ya hango surukinsa ya nufo shagonsu karbar dinki,sai ya shiga cikin kaya ya lullube jikinsa da yadi,ashe ya manta bai rufe qafarsa ba,yacema sauran telolin idan ya qarasosuce ma surukin nasa baya nan! Yana isowa suka fada masa haka,ashe shi kuma ya hango qafafuwansa. Sai yace "Idan ya dawo don Allah a fada masa cewa idan zaiyi tafiya ya daina mantawa da QAFAFUWANSA" IN KAINE TELAN YA ZAKAYI??? G00D Aftern00n
Posted on: Wed, 03 Jul 2013 12:00:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015