INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN HARYANZU BAKU GANE - TopicsExpress



          

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN HARYANZU BAKU GANE BANE wan wasu mutane da ake zaton BOKO HARAM ne su kaiwa tawagar sakin goza hari Alhaji IDRISSA TIMTA suka yi kidnapped din sara kuna uku ciki harda shi sakin gwozan wan akace ya mutu a hannun dalilin bugu zuciya amma sauran kuma biyun wai sun kubu da ran su sune:- Alhaji Abdullahi Ibn Muhammed Askirama II, Alhaji Ali Ibn Ismaila Mamza II ya Allah kamana maganin abin da baza mu iya ba ya, Allah ka saka mana, ya Allah ka tona asirin duk mai hannu a wannan kashe-kashe na rashen iman, Allah kamana kariya daga sharrin masaharran ta
Posted on: Fri, 30 May 2014 16:34:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015