Ina Neman tsari da kalmomin Allah cikakku.wadanda wani (bawa) - TopicsExpress



          

Ina Neman tsari da kalmomin Allah cikakku.wadanda wani (bawa) nagari ko fajiri ba ya ketare su. sharrin abin da (Allah) ya halitta.ya Samar da shi saga babu.ya fari halittarsa.daga kuma share in abin da yake saukowa saga sama shararin abin da yake hawa cikinta.da shararin abin da ya halitta a cikin kasa da shararin cabin da yake fitowa daga gare ta.da shararin fitinun dare da name rana.da kuma shararim duk wani mai zuwa cikin dare.shi dai mai zuwa da alheri.ya (Allah) mai yawan rahama ne da Kumar jinkai nr! kayi istigifari neman gafarar da toba zuwa ga (Allah)√
Posted on: Wed, 04 Dec 2013 11:11:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015