Jibrin Yunusa Lanval wrote: FALALAR BIN IYAYE DA HATSARIN SABA - TopicsExpress



          

Jibrin Yunusa Lanval wrote: FALALAR BIN IYAYE DA HATSARIN SABA MUSU. Yanzu Allah ya kawo mu wani zamani da wasu daga cikinmu zasu riski iyayensu amma basa kyautata musu. Kuma abin yana nan yana faruwa. Kar fa mu manta Acikin Ameen{s} guda 3 da Annabi S.A.W ya Amsa su a lokacin yin huduba zai hau mambari har da wadda aka ce duk wanda ya riski iyayensa bai yi musu biyayyar da zai shiga Aljanna ba... Allah ya tsine...
Posted on: Mon, 24 Jun 2013 06:26:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015