KAI! ABOTA DA DADI A yau lahadi muka shiga ciki garin Abuja - TopicsExpress



          

KAI! ABOTA DA DADI A yau lahadi muka shiga ciki garin Abuja domin halartar program din da Resource forum ta shirya. Mun sauka a garin Abuja {Central Mosque} da misalin karfe hudu saura. Saukana ke da wuya sai na hadu da abokaina na facebook kuma aminaina, yan uwana a addini, yan uwana samari dan babu tsoho a cikinmu, masu shirin tunkude duk wani dokar da bana Allah ba. ¤ YAHAYA YYSOJE ¤ RABIU RABSON Gami da yar uwata ¤ JAZMEEN NUSY ALLAH ya barmu tare kuma Allah yasa SHAHADA ce karshen rayuwarmu baki daya.
Posted on: Sun, 20 Oct 2013 22:52:03 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015